Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A yayin da jami'an ceto suka gano inda jirgin mai saukar ungulu dauke da shugaban kasar da mukarrabansa ya yi hadari, ba a ga wasu muhimman alamomin fasinjojin a raye ba.
Bidiyon Yadda tawagar sa kai marasa matuka na kungiyar agaji ta Red Crescent Rescue Organisation ta gano tarkacen jirgin.
Ya zuwa yanzu dai kokarin sanar da rayuwar fasinjojin ya ci tura!
